Wani tarin manhajoji na kyauta, masu harsuna da dama, wadanda ke aiki ba tare da kafar sadarwa ta yanar gizo. An gwada su a cikin al’umma, kuma Hesparian tana ba da muhimmanci ga kare sirri.
Wani tarin manhajoji na kyauta, masu harsuna da dama, wadanda ke aiki ba tare da kafar sadarwa ta yanar gizo. An gwada su a cikin al’umma, kuma Hesparian tana ba da muhimmanci ga kare sirri.
Muna cikin koshin lafiya idan muna yanke shawara da kanmu akan sanda za mu yi jima’i, lokacin da zamu dauki ciki da lokacin samun’ya’ya. Manhajojin Hesparian masu amfani, da yaruka da dama, suna dauke da amintatun bayanai akan lafiyar haihuwa da kayan aiki masu amfani. Bayan ka sauke, wadannan manhajoji za su yi aiki ba tare da kafar sadarwa ta yanar gizo ko kuma data. Yi amfani da su don yanke shawara da za ta tabbatar maka da ingantaciyyar lafiya a gareka, masoyanka da al’ummarka.
Za ka iya duba dokar Sirrin Manhajojin wayar hannunmu a nan (a Turanci).
Manhajar Tazarar Haihuwa App
An kirkiri wannan manhaja ne domin Ma’aikatan lafiya na matakin farko, Shugabannin al’umma, masu wayar da kan sa’aninsu wannan manhajar cike take da ingantattun hotuna da zane-zane, dauke da bayanai masu saukin fahimta, da kayan aikin hadin gwiwa don taimakawa tattaunawa game da lafiyar haihuwa. Tazarar haihuwa na kunshe da muhimman batutuwa don yin nasiha ciki harda da yadda ake amfani da kowace hanya, yadda yake hana samun juna biyu, yadda za a iya boye shi cikin sauki, da kuma illolinsa.
HARSUNAN DA AKE DA SU
• Afaan Oromoo
• Amharic
• Turanci
• Faransanci
• Hausa
•.Kinyarwanda
• Kiswahili
• Fotigal
• Sifaniyanci
Canja tsakanin duk yaruka 10 a kowane lokaci
Manhajar rainon ciki da haihuwa
Manhajar lafiyar ciki da haihuwa tana ba da sahihiyar bayanai cikin sauki da fahimta game da ciki, haihuwa da kulawa bayan haihuwa. Hotuna masu bayani da amfani da saukaken harshe sun sa wannan manhaja mai lambar yabo ta zama mai amfani ga ma’aikatan lafiya da suke aiki a karkashin al”umma, unguwar-zoma, da dai-daikun mutane da iyalansu. An kirkire ta domin saukin saukewa, tana da cikakken amfani kuma kyauta ce. Wannan manhajar tana aiki ko da babu kafar sadarwa ta yanar gizo ko kuma data.
YARUKAN DA AKE DA SU
- Turanci
- Sifaniyanci
- Faransanci
- Kiswahili
- Fotugis
- Hausa
Canza tsakanin dukkan yaruka shida (6) a kowane lokaci
Safe Abortion app
Get accurate, comprehensive, and step-by-step information on safe abortion. Compare different safe methods of abortion, use the pregnancy calculator, and answer questions or address common concerns with an extensive FAQ. To be used by individuals, health workers, and advocates, the Safe Abortion app is small to download (under 40mb) and designed to ensure user privacy.
LANGUAGES AVAILABLE
• Afaan Oromoo
• Amharic
• English
• Spanish
• French
• Igbo
• Kinyarwanda
• Kiswahili
• Luganda
• Portuguese
• Yoruba
Change between all 11 languages at any time.
Family Planning app
Developed for frontline health workers, local leaders, and peer promoters, this app is filled with clear photos and illustrations, easy-to-understand information, and interactive tools to support conversations about reproductive health. Family Planning covers essential topics for counseling including how each method is used, how well it prevents pregnancy, how easily it can be kept secret, and side effects.
LANGUAGES AVAILABLE
• Afaan Oromoo
• Amharic
• English
• Spanish
• French
• Kinyarwanda
• Kiswahili
• Luganda
• Portuguese
Canza tsakanin dukkan yaruka shida (6) a kowane lokaci





















